Ahmad Sulaiman Kano Mp3
Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a duba uyaapps app cikin wannnan gida. Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki. Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata. Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 1 mp3 Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Ahmad Sulaiman Kano quran mp3 Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3 sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation You may also like these apps • • • • • • • • • • • •.
Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai. Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro.
Domin samun ahmad sulaiman complete quran offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi. Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa.
Tarihin Ahmad Sulaiman Kano. 1/29/2018 0 Comments. The quran recitation recited by Ahmad Sulaiman in mp3 format could be downloadedfrom this link. Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai. Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 Akwai bukatar a.
Blank cmr poljsha. Julylah Rowan-Bennett 7761, Asociacion Espanola de Profesores de Derecho Internacional y Relaciones Internacionales 165, Killers 0075, Robin Lloyd-Jones 7786, R. Sitemap Search: 6646 - A Family Reflection, S.
6) Enter activation key and press CTRL-S to save app and key. Then click the 'doc' button and scroll to the Made Easy App to launch it. Free in license number plate search. 5) On the Ti-Nspire, Press OK after reading the transfer message.